January 18, 2026

OSMEK NEWS

Latest News Update I Trending 24/7

Activist Sowore frowns at the National gifts presented to Super Falcons after their WAFCON win, comparing them to Police officers

Go And Put Your Younger Brother Out, Let Them Shoot Him, Bury Him And Continue Your Activism -Sowore

Go And Put Your Younger Brother Out, Let Them Shoot Him, Bury Him And Continue Your Activism -Sowore

Super Falcons sun yi nasarar ɗaga kofin mata na Afirka WAFCON, shekara guda suka yi ana horar da su, sun shafe wata guda suna wasa, kuma aka gwangwaje su da $100,000 (miliyan N150) tare da gidaje.

Amma jami’an ‘yan sanda ke suke ta ba su kariya na shekaru aru-aru, inda suke raka su daga filin jirgin sama zuwa fadar gwamnati ta Aso Rock, sun shafe shekaru 35 suna hidima wa ƙasa, amma idan sun yi ritaya abin da ake ba su shi ne $1500 (wato kwatankwacin Naira miliyan biyu). Babu gida, babu kula da lafiyar, kuma fansho bai taka kara ya karya ba.

Amma nawa shugaban kasa da gwamna ke samu? Gratuity da ya kai $1 billion, tarin gidaje a wurare tare samun isassun magunguna.
A yi wa ‘yanda adalci!
#PoliceProtest
#RevolutionNow

About The Author

Share